Leviticus 27:16 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โโโIn wani ya keษe wa Ubangiji wani sashe daga cikin gonarsa ta gฤdo, sai yฤ kimanta kuษin gonar daidai da yawan irin da za a iya shuka a gonar. Za a kimanta kuษin a kan shekel hamsin na irin shaโir.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซุนูุฏููู ู
ูุชูู
ู ููููููฐูปูููฐ ูู ููููููููฐูู ูููู ุณูุงุดูููฐ ุฏูุบู ุซููููู ุบููุงูููุฑูุณู ุชูุบูุงุฏููุงูุ ุณููู ุนูููู
ูููุชู ููุทููู ุบููุงูููุฑู ุจูุณูุบู ูููููู ุงููุฑููู ุฏู ุฐูุงุนู ุนููู ุดูููู ุงููุบููุงูููุฑูุ ุฐูุงุนูููู
ูููุชู ููุทููู ุนููููู ุงููุธูุฑฺูขูุง ุบููุงูู
ู ุบู ูููุงูููููููฐ ูููููุงู ุนูุดูุฑููู ฺููููููู ุจูููููฐุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Idan mutum ya keษe wa Ubangiji wani sashi daga cikin gonarsa ta gฤdo, sai ka kimanta tamanin gonar daidai da yawan irin da zai rafa. Gonar da za a yafa iri wajen garwa ashirin na sha'ir tamaninta zai zama wajen shekel hamsin.