Leviticus 27:20 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
In kuma bai fanshe gonar ba, ko kuwa in ya sayar wa wani dabam, ba za a taɓa fanshe ta ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا عِدَنْ بَيْ ڢَنْشِ غُواْنَرْ بَ، كُواْ كُوَ يَا رِغَا يَا سَيَرْ وَ وَنِ دَ غُواْنَرْ، تُواْ بَذَاعَ عِيَ سَاكٜىٰ ڢَنْسَرْتَبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma idan ba ya so ya fanshi gonar, ko kuwa ya riga ya sayar wa wani da gonar, faufau, ba zai sāke fansarta ba.