Leviticus 27:23 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
firist zai kimanta darajarta har Shekara ta Murna, dole kuma mutumin yă biya darajarta a ranar, a matsayin wani abu mai tsarki ga Ubangiji.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ڢِرِسْتِ ذَيْ كِمَنْتَ يَوَنْ كُطِنْ غُواْنَرْ بِسَغَ يَوَنْ شٜىٰكَرُنْ دَ سُكَ رَغُ كَاڢِنْ شٜىٰكَرَا تَهَمْسِنْ تَسَامُنْ یَنْثِ تَكٜىٰوَيُواْ؞ مُتُمِنْ كُوَ ذَيْبِيَ كُطِنْ بِسَغَ يَدَّ عَكَ ڟَارَا أَ رَانَرْ، بَايَرْوَ مَيْ ڟَرْكِے غَ يَهْوٜىٰهْ كٜىٰنَنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
sai firist ya kimanta tamaninta har zuwa shekara ta hamsin ta murna. Shi mutumin zai ba da yawan abin da aka kimanta a ranar, abu mai tsarki ne ga Ubangiji.