Leviticus 27:24 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A Shekara ta Murna ɗin, gonar za tă dawo ga mutumin da aka saye ta daga wurinsa, wanda yake mai gonar.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَثِكِنْ شٜىٰكَرَا تَهَمْسِنْ تَسَامُنْ یَنْثِ، غُواْنَرْ ذَاتَكُواْمَ غَ وَنْدَ عَكَ سَيٜىٰتَ أَ حَنُّنْسَ، وَنْدَ غُواْنَ تَاسَثٜىٰ تَغَادُواْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A cikin shekara ta hamsin ta murna, sai a mayar da gonar ga wanda aka saye ta a hannunsa, wanda gonarsa ce ta gādo.