Leviticus 27:26 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โโโBa wani da zai iya keษe ษan farin dabba, da yake ษan fari ya riga ya zama na Ubangiji, ko na saniya, ko na tunkiya, na Ubangiji ne.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซุนูู
ููุง ูููุงูููููููฐ ุทููู ฺขูุงุฑู ููุฏูุจููุ ูููุงู ุณูุงูููู ูููุงู ุชูููููููุ ูู ููููููููฐูู ููููฐุ ุณูุจููุงูุฏู ุญููู ูููู ุจูุฐููู ุนูููููููฐูปูููฐ ูููุงู ฺููขูููุณู ุจูุ ุบูู
ูุง ูู ููููููููฐูู ููููฐ ุชููู ฺขูุฑููููุงูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kowane ษan fari na dabba na Ubangiji ne, kada wani ya fanshi sa ko tunkiya, gama na Ubangiji ne.