Leviticus 27:28 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โโโAmma babu abin da mutum ya mallaka, ya kuma keษe ga Ubangiji, ko mutum ne, ko dabba, ko ganar iyali da za a sayar, ko a fansa; kome da aka keษe a wannan hanya, mafi tsarki ne ga Ubangiji.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซุนูู
ููุง ุฏูุบู ุฏููููู ุงููุจูููุฏู ู
ูุชูู
ู ููููููฐุฏูุดูุ ูููุงู ู
ูุชูู
ูููููฐุ ูููุงู ุฏูุจููุซูููฐุ ูููุงู ฺขูููููู ุบููุงูููููููฐุ ุจูุงุจู ุงููุจูููุฏู ุนููู ููููฐูปูููฐ ุฏููุงูู
ููู ูููููููุฑููู ุบู ููููููููฐูู ููููุฏู ุฐูุงุนู ุนููู ุณูููุฑู ูููุงู ุงูู ฺขูููุณูุฑูุ ูููุงูููููููฐ ุงููุจูููุฏู ุนููู ููููฐูปูููฐ ุฏููุงูู
ููู ูููููููุฑูููุ ุงููููููููฐูปูููฐุดู ุบู ููููููููฐูู ุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma iyakar abin da mutum ya ba Ubangiji ษungum daga cikin abubuwan da yake da su, ko mutum ko dabba, ko gonarsa ta gฤdo, ba za a sayar ko a fansar ba, gama kowane abu da aka keษe mafi tsarki ne ga Ubangiji.