Leviticus 27:31 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
In mutum ya fanshi wani zakansa, dole yă ƙara kashi ɗaya bisa biyar na darajar.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَثِكِنْ زَكَّ وَدَّ مُتُمْ يَبِيَ، عِدَنْ يَنَ سُواْ يَڢَنْسَ، سَيْ يَڧَارَ دَ طَيَ ثِكِنْ بِيَرْ عَكَيْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Idan wani yana so ya fanshi ushiri na kowane iri, sai ya ƙara humushin tamanin ushirin.