Leviticus 27:8 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
In mai alkawarin matalauci ne da ba zai iya biyan ฦ™ayyadadden abin da aka tsara ba, sai yฤƒ tafi wurin firist, shi firist kuma yฤƒ duba yadda mutumin da ya yi alkawarin zai iya biya. Saโ€™an nan mutumin zai biya abin da firist ya faษ—a.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ยซุนูุฏูŽู†ู’ ู…ูุชูู…ู’ ูŠูŽู†ูŽ ุณููˆุงู’ ูŠูŽูŠู ูˆูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ุถูŽู†ู’ฺŸููˆูŽุง ุชูŽู…ูุณูŽู…ู‘ูŽู†ู’ุŒ ุนูŽู…ู‘ูŽุง ุจูŽูŠู’ ุนููŠูŽ ุจููŠูŽู†ู’ ูƒูุทูู†ู’ ุฏูŽ ุนูŽูƒูŽ ฺŸูŽุงุฑูŽุงุจูŽุŒ ุณูŽูŠู’ ูŠูŽูƒูŽูŠู’ ู…ูุชูู…ูู†ู’ ุฏูŽ ูŠูŽูŠู ุถูŽู†ู’ฺŸููˆูŽุง ุนูŽูƒูŽู†ู’ุณูŽ ูˆูุฑูู†ู’ ฺขูุฑูุณู’ุชูุŒ ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ฺขูุฑูุณู’ุชู ูŠูŽูƒูู…ูŽู†ู’ุชูŽุงุฏูŽุฑูŽุฌูŽุฑู’ ู…ูุชูู…ูู†ู’ ูŠูŽฺขูŽุทูŽุง ูƒูุทูู†ู’ ุฏูŽ ู…ูŽูŠู’ ุณููˆุงู†ู’ ูŠูู†ู’ ุถูŽู†ู’ฺŸููˆูŽุง ุฐูŽูŠู’ุจููŠูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Idan mutumin ya cika talauci har ya kasa biyan tamanin da aka kimanta, sai ya kawo mutumin da aka yi wa'adi a kansa a gaban firist, firist ษ—in zai kimanta tamaninsa daidai da ฦ™arfin wanda ya yi wa'adin.