Leviticus 3:12 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“ ‘In yana miƙa akuya ce, zai kawo ta a gaban Ubangiji.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«عِدَنْ يَا كَٰوُاْ عَكُيَ دُواْمِنْ هَدَايَرْسَ، سَيْ يَمِيڧَتَ أَغَبَنْ يَهْوٜىٰهْ ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Idan ya kawo akuya don hadayarsa, sai ya miƙa ta a gaban Ubangiji.