Leviticus 3:14 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Daga abin da zai miฦa sai a miฦa waษannan hadayu na ฦonawa ga Ubangiji a wuta, wato, dukan kitsen da ya rufe kayan cikin, ko kuwa da suka shafe su,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏูุบู ููููููู ููุฏูุงููุฑู ุบู ุงููุจูููุฏู ุฐููู ู
ฺููงูุ ููุชููุงู ููุฏูุงููุฑูุฏู ุนููู ู
ฺููงู ุฏู ููุชูุง ุบู ููููููููฐูู ุ ฺูููููฐูู ุฏูููููููฐ ุจูุณู ููุงูููู ุซููููู ุฏูุจููุฑู ุฏู ููููุฏู ููุงูููู ุซููู ุณููู ุฑฺูขูููฐุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan mai hadayar zai ba da kitsen da yake rufe da kayan cikin, da wanda yake bisansa,