Leviticus 3:17 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โโโWannan dawwammamiyar farilla ce ga tsararraki masu zuwa, a inda za ku zauna. Ba za ku ci wani kitse ko wani jini ba.โโโ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซุจูุฐูุงูู ุชููปู ุซููู ฺูููููฐ ูููุงู ุฌูููุจูุ ููููููู ฺงููฐุนูุฏู ุซูููฐ ุชูุฏูููุฏูููุฏููู ุงููุบูุฑูููฐูู ุญูุฑู ุงููููุงููุฑู ฺูุงุฑูุฑููููููููุ ุงููุฏููููู ููุฑูุงุฑูููฐูู ุฏู ุฐูุงูู ุฐูููููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ba za a ci kitse ko jinin ba a wuraren zamanku. Wannan doka madawwamiya ce.