Leviticus 3:6 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โโโIn ya miฦa dabba ce daga garke a matsayin hadaya ta salama ga Ubangiji, zai miฦa namiji ko ta mace marar lahani.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซุนูุฏููู ุฏูุบู ุบูุฑูููููฐูู ุชูู
ููู ูููุงู ุงูููููู ููููฐ ู
ูุชูู
ู ูููููฐููุงู ููุฏูุงููุฑูุณู ุชฺู ูุฑููู ุฒูู
ูููุซู ุบู ููููููููฐูู ุ ุณููู ููู
ฺููงู ู
ูุซูููฐ ูููุงู ููู
ูุฌู ู
ูุฑูุฑู ุชูุจููุงูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Idan kuwa hadayarsa ta salama ga Ubangiji daga garken tumaki, ko na awaki ce, sai ya ba da dabbar, mace ko namiji, marar lahani.