Leviticus 3:9 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Daga hadaya ta zumuncin zai kawo, sai a miƙa waɗannan hadayu na ƙonawa ga Ubangiji a wuta, wato, kitsen, ƙibabbiya wutsiyar gaba ɗaya da ya yanka gab da ƙashin gadon baya, dukan kitsen da ya rufe kayan ciki, ko kuwa da suka shafe su,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَغَ هَدَايَ تَڠَرَنْ زُمُنْثِ غَ أَبِنْدَ ذَاعَ مِيڧَ، وَتُواْ هَدَايَرْدَ عَكَ ڧُواْنَ دَ وُتَا غَ يَهْوٜىٰهْ ، وُڟِيَرْ غَبَاطَيَ وَدَّ ذَاعَ يَنْكَ غَبْ دَ ڧَشِنْ غَدُوانْ بَايَ دَ كِڟٜىٰنْ دَيَكٜىٰ بِسَ كَايَنْ ثِكِنْ دَبَّرْ دَ وَنْدَ كَايَنْ ثِكِ سُكَ رُڢٜىٰ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Daga cikin hadaya ta salama sai a miƙa waɗannan hadayu na ƙonawa ga Ubangiji, wato, kitsensa da wutsiyarsa duka mai kitse. Zai yanke ta gab da ƙashin gadon baya, da kitsen da ya rufe kayan ciki kuwa, da wanda yake bisansa,