Leviticus 4:14 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโad da suka gane da zunubin da suka aikata, dole taron su kawo ษan bijimi a matsayin hadaya don zunubi, su kawo shi a gaban Tentin Sujada.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูุฏููู ููุง ฺขูุฑู ุญููู ุญูุฑู ูููููู ุชูุงุฑููุงูู ุฌูู
ูุนูุฑู ุณููู ุณููู ุฐููููุจููู ุฏู ุณููู ุนูููููุชูุ ุฐูุงุณู ูููฐููุงู ุทููู ุจูุฌูู
ููู ุฏู ุฐูุงุณู ู
ฺููงู ููุฏูุงูู ุชูููููููููฐ ุฐููููุจู ุนูุจูุงูููู ฺงููุงฺูขูุฑู ุชูููฐููุชููู ุณูุฏูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma sa'ad da zunubin da suka aikata ya sanu, taron jama'a za su ba da ษan bijimi na yin hadaya don zunubi. Za a kawo shi a gaban alfarwa ta sujada.