Leviticus 4:2 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โFaษa wa Israโilawa cewa, โSaโad da wani ya yi zunubi ba da gangan ba, har ya karya ษaya daga cikin dokokin Ubangiji,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ฺููขูุทูุง ููู
ูุชูููููฐูู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ููุทูููููู ุนูู
ูุฑูููููุ ยซุบูุง ููุฏูู ุฐูุงุนููู ุนูุฏููู ูููู ูููู ุฐููููุจู ุจู ุฏู ุบูููโุบูููุจูุ ุชูููุฑููู ููุฑููู ุทููู ุฏูุบู ุซููููู ุฏููุงููููุงููููู ููููููููฐูู ููููุฏู ููุญููู ูููู ุญูููููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
ya faษa wa mutanen Isra'ila, in wani ya yi zunubi, ba da gangan ba, har ya karya ษaya daga cikin dokokin Ubangiji, sai ya bi ka'idodin nan.