Leviticus 4:20 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
yฤ kuma yi da wannan bijimi kamar yadda ya yi da bijimi na hadaya don zunubi. Ta haka firist zai yi kafara dominsu, za a kuwa gafarta musu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฐููู ููุฏู ุจูุฌูู
ูููููู ุฏูููุฏููู ููุฏูู ูููู ุฏู ุจูุฌูู
ููู ุฏู ุนููู ู
ฺููงู ููุฏูุงูู ุชูููููููููฐ ุฐููููุจู ููุจูุจูููู ฺขูุฑูุณูุชูุ ุชูููููููููฐ ฺขูุฑูุณูุชู ุทููู ุฐููู ููููุฏูุงูู ุชูุทูููููุฑู ุงููููุญููููู ุฐูููุจููู ู
ูุชูููููฐุ ุฐูุงุนู ูููู ุบูุงฺขูุฑูุชูุง ู
ูุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ya yi da ษan bijimin kamar yadda ya yi da ษan bijimi na hadaya don zunubin firist. Ta haka firist zai yi kafara domin jama'a, za a kuwa gafarta musu.