Leviticus 4:21 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโan nan zai ษauki bijimin waje da sansani yฤ ฦone shi kamar yadda ya ฦone bijimi na fari. Wannan ita ce hadaya don zunubi domin jamaโa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุนููู ุฐฺูููขูุชูุฑู ุฏู ุจูุฌูู
ููู ุจูุงูููู ุฐูููโุบููุงููุ ฺููงููุงูููููฐุดู ููู
ูุฑู ููุฏูู ฺููงููุงูููููฐ ฺููขูุฑููููุงููุ ููููููู ููุฏูุงูู ุชูููููููููฐ ุฐููููุจู ุซูููฐ ุฏููุงูู
ููู ุฏููููู ุชูุงุฑููุงูู ุฌูู
ูุนูุฑู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zai kai bijimin a bayan zango, ya ฦone shi kamar yadda ya yi da na farin, gama hadaya ce don zunubin taron jama'ar.