Leviticus 4:26 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zai ฦone dukan kitse a kan bagade kamar yadda ya ฦone kitsen hadaya ta salama. Ta haka firist zai yi kafara saboda zunubin mutumin, za a kuwa gafarta masa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ฺููงููุงูููููฐ ุฏููููู ฺูููููฐูู ุนููููู ุจูุบูุฏูููฐูู ููุฏูุงููุฑูุ ููู
ูุฑู ููุฏูู ุนููููู ุฏู ฺูููููฐูู ููุฏูุงูู ุชฺู ูุฑููู ุฒูู
ูููุซูุ ุชูููููููููฐ ฺขูุฑูุณูุชู ุฐููู ุทููููู ุงููููุญููููู ุฐููููุจู ุฏููุงูู
ููู ุดููุบูุจูููุ ุฐูุงุนู ูููู ุบูุงฺขูุฑูุชูุง ู
ูุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Firist ษin zai ฦona kitsen duka a bisa bagaden kamar yadda akan yi da kitsen hadaya ta salama, ta haka firist zai yi kafara domin zunubin shugaban, za a kuwa gafarta masa.