Leviticus 4:28 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’ad da aka sanar da shi game da zunubin da ya yi, dole yă kawo akuya marar lahani a matsayin hadayarsa domin zunubin da ya yi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِدَنْ عَكَ سَنَرْ مَسَ ذُنُوبِنْدَ يَيِ، سَيْ يَكَٰوُاْ عَكُيَ تَمَثٜىٰ مَرَرْ تَبُواْ، دُواْمِنْ ذُنُوبِنْدَ يَعَيْكَتَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da aka sanar da shi zunubin da ya aikata, sai ya kawo akuya marar lahani don yin hadaya saboda zunubinsa.