Leviticus 4:3 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โโโIn shafaffen firist ya yi zunubi, ya jawo wa jamaโa laifi, dole yฤ kawo wa Ubangiji ษan bijimi marar lahani a matsayin hadaya don zunubi saboda zunubin da ya yi.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซุนูุฏููู ุจูุจูููู ฺขูุฑูุณูุชูููููฐ ูููู ุฐููููุจูุ ูููู ุญููู ูููู ููุฌููฐููุงู ุฐููููุจู ูู ุฌูู
ูุนู ุฏูููุ ุณููู ููู
ฺููงู ุทููู ุจูุฌูู
ู ู
ูุฑูุฑู ุชูุจููุงู ููุฏูุงูู ุชูููููููููฐ ุฐููููุจู ุบู ููููููููฐูู ุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Idan keษaษษen firist ne ya yi zunubi, ya jawo wa jama'a laifi, sai ya ba da ษan bijimi marar lahani ga Ubangiji don yin hadaya saboda zunubin da ya aikata.