Leviticus 4:35 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zai kuma ษebe kitsenta duka kamar yadda a kan ษebe na ragon hadaya ta salama. Firist zai ฦone shi a bisa bagaden a bisa hadaya ta ฦonawa ga Ubangiji. Ta haka firist ษin zai yi kafara dominsa saboda zunubin da ya yi, za a kuwa gafarta masa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฐููู ููู
ู ุซูุฑูููฐ ุฏููููู ฺูููููฐูู ุชูููููููุฑูุ ููู
ูุฑู ููุฏูู ุนูููููฐูู ุฏู ฺูููููฐูู ููุฏูุงูู ุชฺู ูุฑููู ุฒูู
ูููุซูุ ุณููู ฺขูุฑูุณูุชู ฺููงููุงูููููฐุดู ุนููููู ุจูุบูุฏูููฐูู ุชูุฑูููฐุฏู ููุฏูุงูู ฺููงููุงูููุงููุง ุบู ููููููููฐูู ุ ุชููููู ฺขูุฑูุณูุชู ุฐููู ุทููููู ุงููููุญููููู ุฐููููุจููู ู
ูุชูู
ูููุ ุฐูุงุนู ูููู ุบูุงฺขูุฑูุชูุง ู
ูุณูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zai kuma ษebe kitsenta duka kamar yadda a kan ษebe na ragon hadaya ta salama. Firist zai ฦone shi a bisa bagaden a bisa hadaya ta ฦonawa ga Ubangiji. Ta haka firist zai yi masa kafara saboda zunubin da ya aikata, za a kuwa gafarta masa.