Leviticus 4:7 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโan nan firist ษin zai zuba jinin a ฦahonin bagaden turare masu ฦanshi da suke a gaban Ubangiji a Tentin Sujada. Sauran jinin bijimin zai zuba a gindin bagaden hadaya ta ฦonawa a ฦofar zuwa Tentin Sujada.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุนููู ฺขูุฑูุณูุชู ุฐูููุณูุงููููฐ ุทูุจููู ุฌููููู ููุณูุง ุนฺูงููููุงููููู ุจูุบูุฏูููฐูู ฺงููุงููู ุชูุฑูุงุฑูููฐ ู
ููู ฺงูููุดู ููููุฏู ููููููฐ ุนูุชูููฐููุชููู ุณูุฏููู ุงููุบูุจููู ููููููููฐูู ุ ุณูููุฑููู ุฌููููู ุทููู ุจูุฌูู
ููู ุฐููู ุธูุจู ุงููุบูููุฏููู ุจูุบูุฏูููฐูู ููุฏูุงูู ุชฺูงููุงูููุงููุงุ ููููุฏู ููููููฐ ุนฺูงููุงฺูขูุฑู ุดูุบู ุชูููฐููุชููู ุณูุฏูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zai kuma ษiba daga cikin jinin, ya sa a bisa zankayen bagaden ฦona turaren da suke cikin alfarwar a gaban Ubangiji. Sauran jinin bijimin kuwa zai zuba shi a gindin bagaden ฦona hadaya wanda yake a ฦofar alfarwa ta sujada.