Leviticus 4:8 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zai cire dukan kitsen daga bijimin hadaya don zunubi, kitsen da ya rufe kayan cikin, ko kuwa da suka shafe su,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ฺขูุฑูุณูุชู ุฐูููุซูุฑูููฐ ุฏููููู ฺูููููฐ ุฏูุบู ุทููู ุจูุฌูู
ููู ููุฏูุงูู ุชูููููููููฐ ุฐููููุจูุ ฺูููููฐูู ุฏูููููููฐ ุจูุณููู ููุงูููู ุซููููู ุฏูุจููุฑู ุฏู ููููุฏู ููุงูููู ุซููู ุณููู ุฑฺูขูููฐุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zai ษebe dukan kitsen ษan bijimi na yin hadaya don zunubi, da kitsen da yake rufe da kayan cikin, da wanda yake bisansa,