Leviticus 5:1 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โโโMutum zai yi zunubi in bai yi magana ba saโad da ya ji ana shelar neman shaida game da wani abin da ya gani ko kuwa ya ji, alhakin zai zauna a wuyansa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซุนูุฏููู ู
ูุชูู
ู ฺููงู ูููู ู
ูุบูููุ ุณูุนูุฏูู ููุฌู ููุฑูุง ุฏููุงูู
ููู ููุจูุงุฏู ุดูููุฏู ุงูู ฺขูููู ุบูู
ูููฐุฏู ูููู ุงููุจูููุฏู ููุบูููุ ูููุงู ููุณูููุ ุชููุงูุ ูููู ุฐููููุจู ููููฐููููุ ุงููููุญููู ูููู ุนูููููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Laifi ne idan mutum ya aikata kowane ษaya daga cikin waษannan abubuwa. Idan mutum ya ji ana shelar neman mai laifi, amma ya ฦi fitowa ya ba da shaida, ko da yake ya gani, ko kuma ya san abin da ya faru, ya yi laifi, alhaki yana kansa.