Leviticus 5:12 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zai kawo wa firist, firist kuwa zai ษiba da hannu don yฤ kasance abin tunawa, sai yฤ ฦone a bisan bagaden kamar hadayar da ake ฦona da wuta ga Ubangiji. Hadaya ce ta zunubi.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ู
ูุชูู
ููู ุฐููู ูููฐููุงู ุบูุงุฑููู ููุฑููู ฺขูุฑูุณูุชูุ ฺขูุฑูุณูุชู ูููู ุฐูููุณูุง ุญููููููุณู ููุทูุจู ุบูุงุฑูููุ ููููููู ุฑูุจููุงู ููููฐ ููุชูููุงููุงุ ุณููู ฺููงููุงูููููฐ ุนููููู ุจูุบูุฏูููฐููุ ููุฏูุงูู ุชฺูงููุงูููุงููุง ุบู ููููููููฐูู ุ ููููููู ููุฏูุงูู ุซูููฐ ุชูููููููููฐ ุฐููููุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zai kai wa firist garin, firist zai ษibi garin cike da tafin hannunsa, wannan shi ne kashi na tunawa. Zai ฦone shi bisa bagaden kamar hadaya na ฦonawa ga Ubangiji, gama hadaya ce don laifi.