Leviticus 5:13 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ta haka firist zai yi kafara dominsa saboda dukan waษ—annan zunuban da ya yi, za a kuwa gafarta masa. Sauran hadayar za tฤƒ zama ta firist, kamar yadda yake bisa ga hadaya ta gari.โ€™โ€†โ€
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุชูŽู‡ูŽูƒูŽ ฺขูุฑูุณู’ุชู ุฐูŽูŠู’ ุทูŽูˆู’ูƒู ุงู”ูŽู„ู’ุญูŽูƒูู†ู’ ุฐูู†ูุจูŽู†ู’ุฏูŽ ู…ูุชูู…ูู†ู’ ูŠูŽุนูŽูŠู’ูƒูŽุชูŽุŒ ุซููƒูู†ู’ ุฏููƒูŽู†ู’ ูˆูŽุทูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ุฏูŽ ุนูŽูƒูŽ ู„ูุณู‘ูŽฺขู’ุชูŽุงุŒ ุฐูŽุงุนูŽ ูƒููˆูŽ ุบูŽุงฺขูŽุฑู’ุชูŽุง ู…ูŽุณูŽุž ุณูŽูˆู’ุฑูŽู†ู’ ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽุฑูŽุบู ุฏูŽุบูŽ ู‡ูŽุฏูŽุงูŠูŽุฑู’ุŒ ุฐูŽูŠู’ ุฐูŽู…ูŽ ุฑูŽุจููˆุงู’ ู†ูŽฺขูุฑูุณู’ุชูุŒ ูƒูŽู…ูŽุฑู’ ูŠูŽุฏู‘ูŽ ูŠูŽูƒูœู‰ูฐ ุงู”ูŽ ู‡ูŽุฏูŽุงูŠูŽ ุชูŽู‡ูŽฺŸูุžยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ta haka firist zai yi kafara don laifin da mutumin ya aikata daga cikin abubuwan nan, za a kuwa gafarta masa. Sauran garin zai zama na firist kamar yadda yakan zama nasa a hadaya ta gari.