Leviticus 5:8 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zai kawo su wa firist, wanda da fari zai miƙa ɗaya domin hadaya don zunubi. Zai murɗe kan daga wuyanta, ba tare da tsinke kan gaba ɗaya ba,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَيْ كَٰوُاْسُ وُرِنْ ڢِرِسْتِ؞ دَ ڢَرْكُواْ ڢِرِسْتِ ذَيْ مِيڧَ وَنْدَ يَكٜىٰ نَهَدَايَ تَوَنْكٜىٰ ذُنُوبِ؞ ذَيْ مُرْطٜىٰ وُيَنْ عَمَّا بَذَيْ ڟِنْكٜىٰ كَيْ طِنْ بَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zai kawo su wurin firist. Da fari firist zai miƙa hadaya don laifi. Zai karye wuyanta, amma ba zai tsinke kan ba.
Recommended Reading