Leviticus 6:11 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan yă tuɓe waɗannan rigunan yă sa waɗansu, sa’an nan yă ɗauki tokar yă kai waje da sansani zuwa inda yake da tsabta.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَنً سَيْ يَثَنْجَ رِيغُنَنْسَ نَلِيلِنْ يَسَا وَطَنْسُ، يَݣُوشِ تُواْكَرْ ذُوَا وُرِے مَرَرْ ڧَظَنْتَا عَبَايَنْ ذَنْ‌غُوانْ يَظُبَرْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Firist ɗin kuma zai tuɓe rigunansa, ya sa waɗansu, sa'an nan ya kwashe tokar ya kai bayan zango ya zuba a wani wuri mai tsabta.