Leviticus 6:2 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โIn wani ya yi zunubi bai kuma yi aminci ga Ubangiji ba, wato, ta wurin yin wa abokin zamansa karya game da ajiyar da abokin ya ba shi amana, ko a kan wani alkawarin da suka yi wa juna, ko kuwa a kan yฤ cuci abokin,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซุฐูุงุนููููฐููุงู ููุฏูุงูู ุนูุฏููู ู
ูุชูู
ู ูููู ุฐููููุจููู ููููู ุฑูุดููู ุงููู
ูููุซู ุบู ููููููููฐูู ุชูููุฑููู ฺงููู ู
ูููุฑูุฏู ุงููุฌูููุฑู ุฏู ุงููุจููุงูููููุณู ููุจูุง ุดู ุงููู
ูุงููุ ูููุงู ุชูููุฑููู ุณูุงุชูุง ูููู ุงููุจููู ุงููุจููุงูููููุณูุ ูููุงู ุชูููุฑููู ุซููุชูุฑู ุงููุจููุงูููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Idan wani mutum ya yi laifi na cin amana gฤba da Ubangiji, wato, ya yaudari maฦwabcinsa a kan ajiya, ko jingina, ko ฦwace, ko ya zalunce shi,