Leviticus 6:21 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A shirya shi da mai a kwanon tuya, a kawo shi kwaɓaɓɓe sosai, a miƙa shi hadaya ta gari dunƙule-dunƙule don ƙanshi mai daɗi ga Ubangiji.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَاعَݣُوٻَشِ دَ مَيْ عَتُواْيَ عَكَسْكُوانْ تُيَ؞ ذَاعَ تُواْيَ شِ دُنْڧُلٜىٰ دُنْڧُلٜىٰ كَمَرْ هَدَايَ تَهَڟِ، سَعَنً عَكَكَّرْيَ شِ أَ مِيڧَ شِ هَدَايَ مَيْ دَاطِنْ ڧَنْشِ غَ يَهْوٜىٰهْ ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Za a shirya shi da mai a kwanon tuya. A kwaɓa shi sosai, a toya shi dunƙule dunƙule kamar hadaya ta gari, sa'an nan a kawo shi a miƙa shi don ƙanshi mai daɗi ga Ubangiji.