Leviticus 6:28 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dole a farfashe tukunyar lakar da aka dafa naman a ciki; amma in an dafa a tukunyar tagulla, sai a kankare tukunyar, a kuma ɗauraye da ruwa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِدَنْ أَنْدَڢَ نَامَنْ عَتُكُنْيَرْ لَاكَ، ذَاعَ ڢَرْڢَشٜىٰ تُكُنْيَرْ؞ عَمَّا عِدَنْ أَنْدَڢَشِ عَتُكُنْيَرْ تَغُلَّ، ذَاعَ كَنْكَرٜىٰ تُكُنْيَرْ أَوَنْكٜىٰ دَ ضُوَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai a fasa tukunyar ƙasa wadda aka dafa naman a ciki, amma in a cikin tukunyar tagulla aka dafa, sai a kankare ta a ɗauraye da ruwa.