Leviticus 6:3 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
ko kuma idan ya sami abin da ya ɓace amma ya yi ƙarya cewa bai samu ba. Ko ya yi rantsuwar ƙarya a kan duk irin abubuwan da akan aikata na laifi,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
حَكَكُمَ ذَاعَيِ عِدَنْ مُتُمْ يَسَامِ أَبِنْدَ يَٻَثٜىٰ، عَمَّا يَيِ ڧَضْيَا ثٜىٰوَ بَيْ سَامُ بَ، كُواْ يَيِ ضَنْڟُوَارْ ڧَضْيَا غَمٜىٰدَ إِرِنْ أَبُبُوَنَّنْ دَ مُتُمْ يَنَ عِيَيِ سُذَمَ مَسَ لَيْڢِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
ko ya yi tsintuwa, amma ya yi mūsu har ya rantse da ƙarya, duk dai irin abubuwan da akan aikata na laifi,