Leviticus 6:4 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
saโ€™ad da mutum ya yi irin laifin nan, ya kuwa tabbata mai laifi ne, to, sai yฤƒ komar da abin da ya ฦ™wace, ko abin da ya samu ta hanyar zalunci, ko abin da aka ba shi ajiya, ko abin da ya tsinta.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุนูุฏูŽู†ู’ ูˆูŽู†ู ูŠูŽุนูŽูŠู’ูƒูŽุชูŽ ุทูŽูŠูŽ ุฏูŽุบูŽ ูˆูŽุทูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ุฐูู†ูุจูŽูŠู’ ูŠูŽูƒูู…ูŽ ุบูŽุงู†ูœู‰ูฐ ู„ูŽูŠู’ฺขูู†ู’ุณูŽุŒ ุชููˆุงู’ุŒ ุณูŽูŠู’ ูŠูŽู…ูŽูŠูŽุฑู’ุฏูŽ ุงู”ูŽุฌููŠูŽุฑู’ ุฏูŽ ุนูŽูƒูŽ ุจูŽุงุดูุŒ ูƒููˆุงู’ ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽุณูŽุงุชูŽุงุŒ ูƒููˆุงู’ ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽูปูŽุซูœู‰ูฐ ุงู”ูŽู†ู’ุณูŽุงู…ูุŒ ูƒููˆุงู’ ุซููˆุชูŽุฑู’ ุฏูŽ ูŠูŽูŠูุŒ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
sa'ad da mutum ya yi laifi, ya kuwa tabbata mai laifi ne, sai ya mayar da abin da ya ฦ™wace, ko abin da ya samu ta hanyar zalunci, ko abin da aka ba shi ajiya, ko abin da ya tsinta,