Leviticus 6:5 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zai mai da abin da ya yi rantsuwar ฦarya a kai. Zai mayar wa mai abin da abinsa a yadda yake, har yฤ ฦara kashi ashirin bisa ษari na abin. A ranar da zai yi hadaya don laifinsa, a ranar ce zai mayar wa mai abin da abinsa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ูููุงู ุงููุจูููุฏู ูููู ุถฺููููููุงุฑู ฺงูุถูููุง ุนูููููุ ุฐููู ู
ูููุฑู ุฏูุณูู ุฏููู ุญูุฑู ฺููงูุงุฑู ููุดู ุทููู ุซููููู ุจูููุฑูุ ู
ูุชูู
ููู ุฐููู ููููููููู ุงูู ุฑูุงููุฑู ุฏู ุฐููู ู
ฺููงู ููุฏูุงูู ุชูุดูุงฺขูููฐ ฺููููขูููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
ko kowane abin da ya rantse a kansa da ฦarya. Zai mayar wa mai abin da abinsa a yadda yake, har ya ฦara da humushin tamanin abin. A ranar da zai yi hadaya don laifinsa, a ranar ce zai mayar wa mai abin da abinsa.