Leviticus 7:10 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
kuma kowace hadaya ta gari wadda aka kwaɓa da mai, ko wadda ba a kwaɓa ba, ita ma, ta dukan ’ya’ya Haruna ne maza.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا دُكَنْ سَوْرَنْ هَدَايُ نَهَڟِ، وَطَنْدَ عَكَ ݣُوٻَ دَ مَيْ كُواْ بَابُ مَيْ، ذَاسُ ذَمَ رَبُواْ نَدُكَنْ یَیَ مَظَا نَ هَٰرُونَ، كُمَ ذَاعَ رَبَ مُسُ دَيْدَيْ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kowace hadaya ta gari kuma wadda aka kwaɓa da mai, ko wadda ba a kwaɓa ba, za ta zama rabon 'ya'yan Haruna, maza duka, kowa da kowa.