Leviticus 7:13 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Tare da hadayarsa don zumunci ta godiya, zai miƙa dunƙulen burodin da aka yi da yisti.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تَرٜىٰدَ هَدَايَرْسَ تَڠَرَنْ زُمُنْثِ دُواْمِنْ غُواْدِيَ، سَيْ يَمِيڧَ دُنْڧُلٜىٰنْ غُرَاسَ مَيْيِسْتِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Tare da hadayarsa ta salama don godiya, sai ya kawo dunƙulen abincin da aka sa masa yisti.