Leviticus 7:17 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duk naman hadayar da ya rage har kwana uku, dole a ƙone shi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا عِدَنْ يَا ضَغٜىٰ ذُوَا رَانَ تَ عُكُ، سَيْ عَڧُواْنٜىٰ دَ وُتَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma idan ba a cinye naman hadayar ba har ya kai kwana uku, kada a ci, sai a ƙone shi da wuta.