Leviticus 7:19 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“ ‘Ba za a ci naman da ya taɓa wani abu marar tsarki ba; dole a ƙone shi. Game da sauran nama, kowa da yake mai tsarki zai iya ci.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِدَنْ نَامَنْ يَتَٻَ وَنِ أَبُ مَيْ ڧَظَنْتَا، بَذَاعَ ثِشِيبَ، ذَاعَ ڧُواْنٜىٰشِ دَ وُتَا؞ «دُكْ مُتُمِنْ دَيَكٜىٰ مَرَرْ ڧَظَنْتَا ذَيْ عِيَ ثِنْ نَامَنْ هَدَايَرْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kada a ci naman da ya taɓa wani abu marar tsarki, sai a ƙone shi da wuta. Duk wanda yake da tsarki zai iya cin nama.