Leviticus 7:21 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Idan wani mutum ya taษa abu marar tsarki, ko mutum ne, ko dabba ce, ko wani abu na banฦyama, ya kuma ci naman hadaya ta salama ga Ubangiji, za a fid da mutumin daga cikin mutanensa.โโโ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูุฏููู ููู
ู ูููู ููุชููปู ูููู ุงููุจู ู
ููู ฺงูุธูููุชูุงุ ูููุงู ููู
ูุชูู
ู ููููฐุ ูููุงู ููุฏูุจููููููฐุ ูููุงู ุฏูู
ูุง ููุญูููุชูู ู
ููู ฺงูุธูููุชูุง ููููฐุ ููููู
ู ุซู ููุงู
ููู ููุฏูุงูู ุชูุณูุงู
ููู ุณูููู
ู ุบู ููููููููฐูู ุ ุชููุงู ููููููู ู
ูุชูู
ูููุ ุฐูุงุนู ููููุฑู ุฏูุดู ุฏูุบู ุฌูู
ูุนูุฑูุณูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Idan wani mutum ya taษa abu marar tsarki, ko mutum ne, ko dabba ce, ko wani abu na banฦyama, ya kuma ci naman hadaya ta salama ga Ubangiji, za a raba wannan mutum da mutanensa.