Leviticus 7:24 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Za a iya yin wani amfani da kitsen dabbar da ta mutu mushe, ko kitsen dabbar da namun jeji su yayyaga, amma kada a kuskura a ci.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุจูŽุฐูŽุงูƒูุซู ูƒูฺŸูœู‰ูฐ ู†ูŽุฏูŽุจู‘ูŽุฑู’ ุฏูŽ ุชูŽู…ูุชู ุฏูŽ ูƒูŽู†ู’ุชูŽุจูŽุŒ ูƒููˆุงู’ ุฏูŽุจู‘ูŽุฑู’ ุฏูŽ ู†ูŽุงู…ูŽู†ู’ ุฏูŽุงุฌู ูŠูŽูƒูŽุดูœู‰ูฐุŒ ุนูŽู…ู‘ูŽุง ุฐูŽุงูƒู ุนููŠูŽูŠูู†ู’ ุงู”ูŽู…ู’ฺขูŽุงู†ู ุฏูŽ ูƒูฺŸูœู‰ูฐู†ู’ ุนูŽุชูŽูˆูŽุชูŽ ุญูŽู†ู’ูŠูŽ ุฏูŽุจูŽู…ู’ุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kitsen dabbar da ta mutu mushe, da kitsen dabbar da namomin jeji suka yayyaga, za a iya yin wani amfani da shi, amma kada a kuskura a ci.