Leviticus 7:25 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duk wanda ya ci kitsen dabbar da aka miƙa ta wuta ga Ubangiji, za a fid da shi daga mutanensa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَمَا دُكْ وَنْدَ يَثِ كِڟٜىٰنْ دَبَّرْ دَ عَكَ مِيڧَتَ هَدَايَرْدَ عَكَ ڧُواْنَ دَ وُتَا غَ يَهْوٜىٰهْ ، ذَاعَ كَوَرْ دَشِ دَغَ جَمَعَرْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Duk mutumin da ya ci kitsen dabbar da aka miƙa hadaya ta ƙonawa ga Ubangiji, za a raba shi da mutanensa.