Leviticus 7:29 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Faɗa wa Isra’ilawa, ‘Duk wanda ya kawo hadaya ta salama ga Ubangiji, sai ya kawo hadayarsa ga Ubangiji daga cikin hadayu na salama.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَڢَطَا وَمُتَنٜىٰنْ إِسْرَٰٓءِيلَ وَطَنَّنْ ڧَٰعِدُواْدِ؞ «دُكْ مُتُمِنْ دَ ذَيْ مِيڧَ هَدَايَ تَڠَرَنْ زُمُنْثِ غَ يَهْوٜىٰهْ ، ذَيْ مِيڧَ وَنِ سَاشٜىٰنْ هَدَايَ ݣَوْتَا تَمُسَمَّنْ غَ يَهْوٜىٰهْ ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
don mutanen Isra'ila, cewa, wanda zai miƙa hadayarsa ta salama ga Ubangiji, sai ya kawo hadayarsa ga Ubangiji daga cikin hadayu na salama.