Leviticus 7:4 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
da ƙodoji biyu da kitsen da yake a bisansu kusa da kwiɓi, da kuma rufin hanta, wanda za a cire tare da ƙodoji.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ ڧُواْدَرْ بِيُ دَ كِڟٜىٰنْدَ يَمَنّٜىٰ عَكَنْسُ دَ سَاشٜىٰ مَڢِے ݣَوْ نَهَنْتَ، وَنْدَ ذَاعَ ثِرٜىٰ تَرٜىٰدَ ڧُواْدَرْ نَنْ بِيُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
da ƙodoji biyu da kitsen da yake bisansu wajen kwiɓi, da matsarmama wadda za a cire tare da ƙodojin.