Leviticus 8:10 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan Musa ya ɗauki man keɓewa ya keɓe tabanakul da kuma kowane abin da yake cikinsa, ta haka ya tsarkake su.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَنً مُوسَٰى يَطَوْكِ مَنْ كٜىٰٻٜىٰوَ يَيَيَّڢَا عَكَنْ تٜىٰنْتِنْ كَسَنْثٜىٰوَرْ يَهْوٜىٰهْ دَ دُكَنْ أَبِنْدَ يَكٜىٰ ثِكِنْسَ؞ تَهَكَ أَنْكٜىٰٻٜىٰسُ دَ ڟَرْكِے غَ يَهْوٜىٰهْ ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Musa ya ɗauki man keɓewa ya shafa wa alfarwa ta sujada da dukan abin da yake cikinta, da haka ya tsarkake su.