Leviticus 8:14 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan ya miƙa bijimi domin hadaya don zunubi, sai Haruna da ’ya’yansa suka ɗibiya hannuwansu a bijimin.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ مُوسَٰى يَسَا عَكَ كَٰوُاْ بِجِمِ نَهَدَايَ تَوَنْكٜىٰ ذُنُوبِ؞ هَٰرُونَ دَ یَیَنْسَ مَظَا سُكَسَا حَنُّوَنْسُ عَكَنْ كَيْ نَبِجِمِنْ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan ya kawo bijimi na yin hadaya don zunubi, Haruna da 'ya'yansa maza, suka ɗibiya hannuwansu a kan kan bijimin.