Leviticus 8:16 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Musa ya ɗebo dukan kitsen da yake kewaye da kayan ciki, da kuma wanda ya rufe hanta, da ƙodojin, da kuma kitsensu, ya kuma ƙone su a kan bagade.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ مُوسَٰى يَثِرٜىٰ دُكَنْ كِڟٜىٰنْدَ يَرُڢٜىٰ كَايَنْ ثِكِنْ بِجِمِنْ دَ سَاشٜىٰ مَڢِے ݣَوْ نَهَنْتَ دَ ڧُواْدَ بِيُنْ تَرٜىٰدَ كِڟٜىٰنْسُ، يَڧُواْنٜىٰ عَكَنْ بَغَدٜىٰنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ya ɗauki dukan kitsen da yake bisa kayan ciki da matsarmama, da ƙodoji biyu da kitsensu, ya ƙone su bisa bagaden.