Leviticus 8:17 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma bijimin da fatarsa da namansa da kuma ƙashinsa ya ƙone su a bayan sansani, yadda Ubangiji ya umarce shi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا سَوْرَنْ بِجِمِنْ دَ ڢَتَرْسَ دَ نَامَنْسَ دَ كَاشِنْسَ دُكْ مُوسَٰى يَڧُواْنٜىٰ عَبَايَنْ ذَنْ‌غُواْ، بِسَغَ يَدَّ يَهْوٜىٰهْ يَعُمَرْثٜىٰشِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma ya ƙone naman bijimin da fatarsa da tarosonsa a bayan zangon kamar yadda Ubangiji ya umarce shi.