Leviticus 8:18 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan ya miƙa ɗan rago domin hadaya ta ƙonawa, sai Haruna da ’ya’yansa maza suka ɗibiya hannuwansu a kan ɗan rago.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ مُوسَٰى يَكَٰوُاْ ضَغُواْ نَهَدَايَ تَڧُواْنَاوَا؞ هَٰرُونَ دَ یَیَنْسَ مَظَا سُكَسَا حَنُّوَنْسُ عَكَنْ كَيْ نَضَغُوانْ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan ya kawo rago na yin hadaya ta ƙonawa. Haruna da 'ya'yansa maza suka ɗibiya hannuwansu a kan kan ragon.