Leviticus 8:24 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Musa ya kuma kawo ’ya’yan Haruna gaba, ya sa jini a leɓatun kunnuwansu na dama, ya kuma sa a manyan yatsotsinsu na hannun dama da kuma a manyan yatsotsinsu na ƙafafunsu na dama. Sa’an nan ya yayyafa jinin a kowane gefen bagade.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَكَٰوُاْ یَیَ مَظَا نَ هَٰرُونَ؞ يَطِبِے جِنِ يَسَا وَكُواْوَنّٜىٰنْسُ أَ لٜىٰٻٜىٰنْ كُنّٜىٰنْ دَامَ دَ بَبَّرْ يَڟَ تَهَنُّنْ دَامَ دَ بَبَّرْ يَڟَ تَڧَڢَرْ دَامَ؞ سَيْ يَيَيَّڢَا سَوْرَنْ جِنِنْ عَكُواْوَنٜىٰ غٜىٰڢٜىٰنْ بَغَدٜىٰنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai aka kawo 'ya'yan Haruna, maza, Musa kuma ya sa jinin a leɓatun kunnensu na dama, da manyan yatsotsi na hannuwansu na dama, da manyan yatsotsin ƙafafu na dama. Sa'an nan ya yayyafa jinin kewaye da bagaden.