Leviticus 8:28 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan Musa ya karɓe su daga hannuwansu ya ƙone a bagade a bisa hadaya ta ƙonawa a matsayin hadaya ta naɗi, mai daɗin ƙanshi, hadaya ce da aka ƙone da wuta ga Ubangiji.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ مُوسَٰى يَسَاكٜىٰ كَرْٻَرْ كَايَنْ دَغَ حَنُّوَنْسُ، يَمِيڧَسُ هَدَايَ تَڧُواْنَاوَا عَكَنْ هَدَايَ تَڧُواْنَاوَا تَڢَرْكُواْ عَكَنْ بَغَدٜىٰنْ؞ هَدَايَ تَنَطَاوَ كٜىٰنَنْ مَيْ دَاطِنْ ڧَنْشِ؞ هَدَايَرْدَ عَكَمِيڧَ دَ وُتَا غَ يَهْوٜىٰهْ ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan ya karɓe su daga tafin hannuwansu, ya ƙone su tare da hadaya ta ƙonawa a bisa bagaden don hadayar keɓewa, hadaya ce da aka yi da wuta, mai daɗin ƙanshi ga Ubangiji.